24 Mayu 2026 - 08:42
Source: ABNA24
Rasha Ta Kai Hari Kan Cibiyoyin Makamai Na Ukraine + Bidiyo

Kafofin yada labaran Ukraine sun tabbatar da cewa: An ji karar fashe-fashe a biranen Ukraine

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Bait (AS) - ABNA - ya ruwaito cewa: Kafofin yada labaran Ukraine sun ba da rahoton jin karar fashe-fashe a birnin "Cherkasy", a daidai lokacin da aka fitar da gargdadi da faɗakarwar ta sama a duk faɗin ƙasar.

Majiyoyin yada labarai sun kuma ba da rahoton faruwar jerin fashe-fashe a birnin "Kropyvnytskyi" (wanda yake a tsakiyar Ukraine); waɗannan hare-haren suna faruwa ne a daidai lokacin da aka kunna ƙararrawar haɗari da matsayin faɗakarwar sama a duk faɗin ƙasar Ukraine.

Your Comment

You are replying to: .
captcha